Sabbin magunguna:

latest

Previous

Yadda zaku hada maganin saurin da bawon albasa,yana hana sauro zuwa waje.

 YADDA ZAKU HANA SAURO ZUWA INDA KUKE. IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA Daga dan uwan ku drmaijalalaini 0813748...

 YADDA ZAKU HANA SAURO ZUWA INDA KUKE.




IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA


Daga dan uwan ku drmaijalalaini 08137482786


Wannan dabara tana aiki sosai kamar yadda aka gwada kuma aka samu nasara.


Indai kana fama da sauraye koda idan ka saka maganin sauro basa tafiyo ko mutuwa ga yadda zakai musu.


Da farko zaka samu bawon Albasa,bayan an bare shi sai a jika a cikin ruwa a zuba a cikin wata roba haka a aje ta a duk inda ake so.


Kamar inda saurayen suka fita labewa ko taruwa,indai akai musu haka baza suzo wajen ba, saboda wannan kamshin(warin albasar)


Sai kun gwada zaku bada labari.


Ku shiga group namu 👇👇👇 https://t.me/+Q6DAL6WHKhhrxxZo


Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati


LIKE AND SHARE.

No comments