MATSALAR JINNUL ASHEQ DA YADDA ZAA MAGANCE TA HAR ABADA DA YARDAR ALLAH Hakika nauin kalar wannan Aljani yanada ban haushi dakuma damuwa sab...
MATSALAR JINNUL ASHEQ DA YADDA ZAA MAGANCE TA HAR ABADA DA YARDAR ALLAH
Hakika nauin kalar wannan Aljani yanada ban
haushi dakuma damuwa saboda yadda
yakware wajan zalintar bayin Allah alal misali
Idan muka diba cikin jinsin maza ko mata
wadanda irin nauikan wadannan aljanu kanyi
tarayya dasu to sukanyi haifar damatsaloli
dadama:
–Kamar hanama Mutum yin sure musamman
mata.
–Sanyawa matan dasuke tarayya dasu zubar
jini.
–Hanama mata haihuwa dahana masu zaman
lafiya da mazajansu.
–koko surika sanyawa mata yawan bari.
–kuma sukanyi iya kokarinsu wajan lalatama
mata rayuwarsu surika fasikanci dasu wash
tahanyar mafalki wasu kumama afili karara.
–koko zai iya bari mace yayi aure amma
saikuma yahana mata zaman auran Allah
yimana tsari.
Akwai wata Yar ruwa take shaida man cewa
dazarar tayi sabon aure tananan zaune da
migidnta lami lafiya dazarar ankwana biyu
saitayi mafalkin wani Mutum saiyace mata ke
kinzauna baruwanki!
ke har kinsami wajan zama ko?
To kinkusa Baron nangidan to dazarar tayi
nauin kalar wannan mafalkin to baita basauran
zaman lafiya damaigidanta kuma duk hanyar
dazatabi don asami zaman lafiyan tahanyar
jurema duk irin abinda maigidanta zaiyi mata
amma abun said yafi tura sadai kaga takardar
saki rannan kwatsam Allah yakyata masu
fama dairin wannan matsalan ya Allah kabasu
lafiya kayaye masu Dana dukkan sauran
marasa lafiya wadanda Aljannu kedamunsu
dasauran marasa lafiya kala daban daban
ameen.
Bayan haka wacce hanya zaa iya samun
waraka daga irin wannan matsala ?
Duk Wanda Aljani keyawan damuka anrasa
yadda zaayi kokuma shihir kowanne irin
nauine hanyar dazaasami waraka insha Allah
itace:
Bayan rukyah zaasamo.
Akirukarha.
Asamo huran albabunaj.
Asamo garin habbatisauda.
Ana sha ayi surace, ashafa ajiki, ko ayi wanka.
Sannan ahada wani da zuma anasha.
Insha Allah wannan yana taimakawa sosai akan ire iren matsalolin da suke shafar jinnu, ko Wanne irine insha Allah.
Bayan haka kuma ana hada zuyutul ashara ana sha fawa.
Kokuma Maganin mu daake cema Naru shayadin.
Wasu wadannan sune hanyoyi da suka gwada kuma Allah yasa suka sami nasara.
Kuma ana hada habbatisauda, da hulba, da Kuma kisdul hind, da haltit ana shayin sa, domin korarar kowanne kalar shaidanin aljani, ko sihir, da sammu. Kokuma domin kariya insha Allah.
Wallahu a'alamu
Maijalalaini Islamic chemist 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist.
Ko kuma kurawa opposite masallacin sarki 08033612277
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments