Maganin Marsalar Shakuwa. Wanda Allah ya jarraba shi da matsalar shakuwa.kowanne irin daliline Ya jawo ta to zai bi wannan hanyar domin nema...
Maganin Marsalar Shakuwa.
Wanda Allah ya jarraba shi da matsalar shakuwa.kowanne irin daliline Ya jawo ta to zai bi wannan hanyar domin neman waraka wajen Allah swt.
Zaa samo garin zaitun sai a zuba a ruwa wanda aka tafasa zaa zuba garin zaitun mai kyau cokali daya ruwan khal kuma cokali uku sai atace abari Ya huce sannan ahada da zuma kamar chokali 1 babba asha insha Allah zaa samu dacewa arabu da wannan matsalar.
Wallahu a'alamu
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments