MAGANIN TSAYAWAR JININ AL'ADA KO JININ HAIHUWA Macen da jini yake mata wasa ko wacce jini yake balle mata yaki tsayawa insha Allah inda...
MAGANIN TSAYAWAR JININ AL'ADA KO JININ HAIHUWA
Macen da jini yake mata wasa ko wacce jini yake balle mata yaki tsayawa insha Allah indai tayi wannan hadin zata samu waraka ta samu lafiya da yardar Allah.
1. Garin kusdul hindi
2. Garin habbatussauda
3 .Garin hantiti.
Garin tafarnuwa
Zaa hade waje daya amma hantiti kadan zaa saka
Zaa rika diban chokali daya a tafasa da ruwa kofi 3 sai a tace asha kofi daya safe daya yamma daya dare.
Na tsawon kwana 3 insha Allah zai tsaya kafin ma kwana 3 hanya ce wacce aka jarrana.
Insha Allah zaa samu waraka.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments