Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin tari kownane iri hanyoyi guda 10 na samun waraka.

HANYOYIN 10 WADANDA KE MAGANCE MATSALAR TARI, DAKUMA SAMUN WARAKA. Dangane da wani binciken malaman muslunchi da sukayi akan wasu kayan abin...

HANYOYIN 10 WADANDA KE MAGANCE MATSALAR TARI, DAKUMA SAMUN WARAKA.




Dangane da wani binciken malaman muslunchi da sukayi akan wasu kayan abinci nayau da gobe, da kuma wasu magungunan muslunchi sukace idan anyi amfani zaa iya samun waraka daga wannan matsalar Insha Allah

.

(1)Shine Zabib ko Inabi domin sukace yana Kara lafiyar kunhu don haka zaa iya hada uwansa da zuma asha ya yana maganin matsalar tari.

(2)Zanjabilb(danyan citta) Zaa kankare ayankata kanana sai atafasa arika sha kamar shayi Ita ma tana magance matsalar ciwon tari.

(3)Tafarnuwa suke ce tana dauke da sinadarai wadanda suke yakar kwayoyin cuta # antibacterial # antifungul da kuma Viros don haka sukace itama ana tafasawa anasha kamar shayi tana maganin Ciwon tari, da hana dawowarsa.

(4)Zuma da nono idan aka hada zuma da nono mai dumi akasha yana magance matsalar ciwon kirji da nunfashi da kuma tari .

.

(5) Zaa iya samo Jan#Albasa dazuma atafasa zaa iya cin wannan albasa tare da shan ruwan daaka tafasa tare da zuma.

.

(6)Zaasamo lemun tsami sai amatsa akofin shayi azuba zuma asha domin maganin matsalar Ciwon tari.

(7)Shakar tururin ruwa Wanda aka tafasa yana saukaka matsalolin da ciwon tari yake haifarwa musamman kamar bushewar mako shi zaasami sauki da iznin Allah .

(7)Bayan haka shayin itatuwa kamar lemo, da Ziitir, da irkusus da kuma

# karzilbarri zaa hada shayin wannan itatuwa da ruwan shayi aduk saada zaa sha sukace yana maganin matsalar Ciwon tari .

(8)Zuyutul mansuul, wasu mayuka da suke dauke da wannan sinadarine suma zaa tafasa tare da ruwa sai arika shakar tururin insha Allah suna magance matsalolin datari yake haifarwa, sune kamar man Naa Naa, man iklil jabal (Resomary).

Wallahu aalam.

Bayan haka munada ingantattun magunguna dangane da matsaloli na ciwon tari kuma masu inganci, koda wanda bayajin Magani insha Allah zaa sami waraka cikin yardar Allah madaukakin sarki.

 

Wallahu a'alamu


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments