Maganin saurin kawowa kankancewar gaba saurin inzali da karfin Azzakari wanda baya iya jima'i minti 40 sau 3 a dare. Saurin kawowa ya z...
Maganin saurin kawowa kankancewar gaba saurin inzali da karfin Azzakari wanda baya iya jima'i minti 40 sau 3 a dare.
Saurin kawowa ya zama ruwan dare a cikin mazaje Sanadiyyar yawaita Cututtuka na SDT wato Sexual Transmitted Disease, Cututtuka wadan da ake sauka a lokacin jima'i kamar sanyin mara ciwon Hanta Hepatitis Hiv Gonorrhea Chlamydia da sauran su.
Wanda a yanzu idan zaa gwada maza kaso 75 cikin dari zaa same su da daya daga cikin wadan nan Cututtuka,wanda suna daga cikin Cututtuka wadan da suke kashe gaban Namiji baki daya idan baiyi gaggawar Naman magani ba.
Idan har kasan kana da matsalar sanyi mara ko istim'nai ko ciwon Gonorrhea ko Hepatitis wanda yayi Chronic to kayi kokari ka nemi maganin matsalar ka kafin kace zakai maganin karfin maza.
KU KARANTA.......Maganin sanyin mara ta mataccen maniyy maza da mata
Amma idan har baka da wata matsala ta cuta ko lalura amma kana da wannan matsala da saurin kawowa ko rashin karfin Azzakari ko kwanciyar Azzakari a lokacin saduwa karancin maniy da rashin iya jima'i fiye da sau 2 to ga wannan fa'ida wacce insha Allah muddin kayi amfani da ita zaka samu waraka da kuma biyan bukata.
ABUBUWAN DA KAKE BUKATA.
1. Namijin Goro
2. Gyada wacce aka soya.
Da farko zaa samu Namijin Goro kamar Guda 20 a yayyanka a shanya ya bushe sannan a samu Gyada a bate ta a bushe ta a hada da wannan Namijin Goro a dake su waje daya.
Yadda zakai amfani dashi shine ana dibar cikin karamin chokali na hadin nan da akai sai a rika zubawa a cikin rabin gwangwanin madara ko a nono ko a kunu ko a koko ana sha da safe sannan asha da daddare kafin a kwanta da iyali d awa guda.
Haka zaai har na tsawon sati 2 Amma insha Allah duk wanda yayi amfani da wannan magani zaiga sauyi kuma insha Allah zai samu biyan bukata akan matsalar sa.
KU KARANTA.....Maganin matsalolin wasa da gaba istim'nai biyawa kai bukata
Daga Shafin maijalalainitv.com
Domin bukatar magani wanda muka hada akan kowacce irin cuta ko matsala zaku iya neman mu a 08137482786 whatspp ko a kira a 08088863000
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments