MAGANIN SANYI DA MATACCEN MANIYY. AYI SHARE DON ALLAH. Kacanceyar mataccen maniyya illa ne ga lafiyar mutum,ya kamata a rika kokarin waje...
MAGANIN SANYI DA MATACCEN MANIYY.
AYI SHARE DON ALLAH.
Kacanceyar mataccen maniyya illa ne ga lafiyar mutum,ya kamata a rika kokarin wajen yin amfani da maganin wanda zai wanke shi,ya fitar dashi daga marar mutum.
Domin zaman sa a mara yana rage karfin da namiji yana kuma haifar da ƙaba a marainan mutum,yana kuma kashe hijiyoyin gaban da namiji.
Don haka ga duk mai son zaman lafiya a marar sa,to ya kamata yayi maganin wannan matsala.
Da farko zaa samu Albasa babba guda daya, ko biyu idan bata da girma,sai a yayyanka ta kanana a samu Ruwa kofi 6 a zuba akan wuta a hada da wannan albasa a dafa sosai.
Sai a sauke a samu filas ko abu mai rike zafi a zuba a ciki,domin ana son a rika sha da É—umi.
Yadda zaa sha shine zaa rika diban kofiya daya da safe,daya da rana,daya da daddare.
Tsawon sati guda.
Allah yasa mu dace.
AYI SHARE DON AL'UMMA SU KARU.
ladan kuma ayiwa Annabin mu sallallahu Alaihi wasallam Salati.
No comments