Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin rashin karfin Azzakari saurin kawowa da kankancewar gaba koda Azzakarin ya mutu.

Maganin raunin mazakuta koda Azzakarin ka ya mutu. Duk wanda wata lalura ta jawo mazakutar sa ta dena aiki ko tayi rauni koma ta mutu baki d...

Maganin raunin mazakuta koda Azzakarin ka ya mutu.




Duk wanda wata lalura ta jawo mazakutar sa ta dena aiki ko tayi rauni koma ta mutu baki daya ga hanyar da zai dawo da ita insha Allah.


 Zaka samo yayan habbatisauda yayan hulba kowanne 300g

Garin kusdul hind 300g

Haltit 400g

Garin kanin fari 450g

Sai kahada karika tafasawa kanasha dasafe da zuma.

Da yamma kuma da madara.

Sai kahada man zaitun (zait zaitun bakar) da man simsim,sai kasamo tafarnuwa cikin hannu daya kabare asoyata dawannn man zaitun da man simsim din. Idan aka sauke sai atace, zaka rika shafawa bayan minti 20-30 sai kawanke insha Allah cikin yardar Allah madaukakin sarki yana maganin irin wannan matsalar taka, insha Allah.


Allah yasa mu dace 


Daga maijalalaini Islamic chemist 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo



Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments