Mganin Matsalar sihir, ko sammu ko kammun baka Dukkan wanda Allah yajarabce shi da wannan matsala to yasamo wadannan magungunan yahada kam...
Mganin Matsalar sihir, ko sammu ko kammun baka
Dukkan wanda Allah yajarabce shi da wannan matsala to yasamo wadannan magungunan yahada kamar haka :
Garin kirfat(Cinnamon )
Garin shammar(Funnel seed)
Garin Ziitir(Thyme seed)
Garin kamun(Cumin seed)
Garin habbatisauda(black seed)
Garin Yansun(Anise seed)
Idan aka hada ana tafasawa anasha hakanan ko tare da zuma to insha Allah yana magance kowanne irin sihir cikin yardar Allah.
Allah yasa mu dace.
Maijalalaini Islamic chemist 08137482786
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments