Maganin samun ruwan maniy mai yawa da maganin samun haihuwa. DOMIN KARIN RUWAN MANIYYI. Yan uwa da yawa suna yawan tambaya ta maganin dazai...
Maganin samun ruwan maniy mai yawa da maganin samun haihuwa.
DOMIN KARIN RUWAN MANIYYI.
Yan uwa da yawa suna yawan tambaya ta maganin dazai kara ruwan maniyyi ga masu karancin sa ko wadan da nasu ya tsinke, insha Allah ga wata hanya wacce zata taimaka matuka.
A samu Dabino a bare shi a cire kwallon cikin sa,sai a jika shi ya kwana daya, sannan a zuba shi a blender a nika shi sosai.
Sannan a kawo zuma a hada da wannan Dabinon da aka nika a hade su waje guda,amma kar yayi kauri sosai.
Za'a rika shan babban chokali 4 da safe kafin a karya, chokali 4 da yamma haka har tsawon sati
Sannan yawan cin miyar kubewa ma yana kara ruwan maniyyi,haka nan cin kifi ma yana taimakawa,motsa jiki ma haka.
Wallahu a'alamu.
Maijalalaini islmic chamest 08137482786
Domin shiga group 👇👇
https://t.me/+Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.
LIKE AND SHARE.
No comments