MAGANIN KARIN RUWAN MANIYY SOSAI. KADA KAYI BAKIN CIKI,KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA. Barka da zuwa wannan shagi namu mai A...
MAGANIN KARIN RUWAN MANIYY SOSAI.
KADA KAYI BAKIN CIKI,KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA.
Barka da zuwa wannan shagi namu mai Albarka,ayau rubutun mu akan maganin kara ruwan maniy,da karin kaurin sa da gudun sa da kuma lafiyar sa insha Allah.
Akwai matsalolin sperm da ake samu a lokacin da mutum yaje akai masa awon maniy ( Semen analysts) wanda dashi ake gane lafiya ko rashin lafiyar kwayoyin haihuwar da namiji.
Akwai saga cikin matsalolin da ake samu na maniy wanda sukan kawo tsaiko wajen haihuwa,wadan da suka hadar da :
Low sperm volume
Sluggish
In active
Dead cell
In motile sperm
Dadai sauran su.
To insha Allah idan kana dava cikin masu wannan matsala kayi kokari ka jarraba wannan fa'ida insha Allah zaka dace da ita kuma zaa saku biyan bukata a samu haihuwa da katin kuzari da yardar Allaha.
Wannan hadin yana kara
Motility
morphology
Da kuma sperm count
Abubuwan da ake bukata:
Zaa samu yayan gabewa,amma kabewar wacce ta nuna sosai sai gyara su a shanya su bushe a inuwa bayan nan zaa dake su sosai su zama gari.
Yadda zaai amfani dashi:
Zaa rika diban karamin chokali (teaspoon)ana zuwbawa a madara da ruwa peak milk rabin gwangwani a sha safe da yamma.
Idan peak tana bata maka ciki sai ka samu nono mai kyau mara tsami ka hada dashi kana sha,sannan zaa sha wannan tsawon sati 3 zuwa wata guda.
Amma idan mutum Allah bai bashi haihuwa ba sandiyyar karanci ko tsinkewar maniyy,sai ya rika hakurin rage jima'i,ya rika yi kamar sau 2 ko 1 a sati,domin wannan shine zai bawa maniy damar zama cikakke wanda zai iya samar da 'da.
Insha Allah zaa dace
Daga zauren maijalalaini Islamic chemist kano 08137482786,Domin karin bayani ko bukatar magani hadadde 08088863000 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist.
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.
SHARE
No comments