Maganin karfin Azzakari wanda baya iya jima'i sau 3 ko wanda baya iya jima'i awa daya ga magani. Wannan sirrin da zan baku babban si...
Maganin karfin Azzakari wanda baya iya jima'i sau 3 ko wanda baya iya jima'i awa daya ga magani.
Wannan sirrin da zan baku babban sirri ne ga maza madan da suke fama da saurin kawowa ko raunin mazakuta,kamar wanda gaban sa baya tashi da wuri,ko wanda yake kwanciya da wuri da zarar tayi inzali.
Kuma wannan fa'ida tana magance matsalar sanyi na mara yana magance basir yana kuma kara ruwan maniy.
ABINDA ZAA NEMA.
1. Dabino guda 3
2. Rigas doka mai girman dabino guda 2
Zaa wanke ta sannan a rika hadawa da wannan Dabino ana taunawa a cinye,sau 1 zakai haka a rana kayi kwana 3 insha Allah zakai mamaki.
Domin yana kara yawan jinin dake shiga vikin Azzakari domin bashi karfi,da hana shi kwanciya da wuri,yana kuma kara maniyy ga wadan da keda rashin shaawa.
Domin samun rigas dok contact me 08137482786 whatapp
Za kuma a iya samun ta wajen masu maganin gargajiya
Allah yasa mu dace
Daga dan uwan ku drmaijalalaini 08137482786
Domin shiga group namu 👉👉
Subscribe to our YouTube channel 👉👉👉 maijalalaini Tv
Domin karin bayani ko bukatar magani hadadde muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.
SHARE.
No comments