KARA KARFIN AZZAKARI DA MAGANCE SAURIN KAWOWA DA KANKANCEWAR GABA Gawata hanya dazaa iya kara samun kuzari gada namiji kuma hanyace itama m...
KARA KARFIN AZZAKARI DA MAGANCE SAURIN KAWOWA DA KANKANCEWAR GABA
Gawata hanya dazaa iya kara samun kuzari gada namiji kuma hanyace itama mai amfanin gaske.
Zaa samo wadannan magunguna kamar haka:
1.Bazarul fijil
2.Zuma
Sai ahada adora akan wuta mara karfi zuwa wani lokaci sai asauke arika shan cokali daya dasafe, daya kuma lokacin kwanciya insha Allah suka ce mufidan jiddan jiddan,yana da kyau matuka.
Maganar abinda yashafi raunin da namiji, ko kaikayin gaba, ko saurin inzali, kai dadukkan wasu matsaloli dasuke da alaka dahakan to munada shaharar ran maganin damuka gwada aka sami biyan bukata koda ansami rauni mara misali insha Allah tahanyar amfani dawannan magani zaasami biyan bukata insha Allah.
Da fatan Allah yasa mudace ameen.
No comments