MAGANIN KARFIN MAZA DA KANKANCEWAR GABA DA SAURIN KAWOWA Hakika maza dadama ayau babban matsalansu kenan raunin al'aura, kokuma saurin ...
MAGANIN KARFIN MAZA DA KANKANCEWAR GABA DA SAURIN KAWOWA
Hakika maza dadama ayau babban matsalansu kenan raunin al'aura, kokuma saurin kawowa ( quick releasing) ma'ana basa iya daukan dogon zango tareda iyali, to gawani sabon hadi Wanda zai magance matsalolinku gabadaya da iznin Allah, masana sukace idan har kayi amfani da wannan hadin idan shekarunka aduniya yakai 120yrs Dari da ashirin karfinka da kuzarinka da jimawanka wajen saduwa zaikoma kamar na saurayi mai shekara 20yrs ashirin, Amma alura ayi hadin yadda yakamata kamar haka:
Asamu:
- 200gram na garin habba.
- 100gram na lubban zakar.
- 50gram na man Habba.
- 50gram na man jirjir.
- 50gram na man zaitun.
- 200gram na taceccen zuma mai kyau.
Sai ahadasu gabadaya agarwaya sosai sai akeshan babban cokali daya sau uku ayini, nasafen za'asha kafin breakfast nayamma kuma in anzo kwanciya.
Allah yasa mu dace.
Daga maijalalaini Islamic chemist 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments