Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin Karfin gaba kankancewar gaba saurin kawowa da maganin sanyin mara.

  Indai baka dadewa kana jima'i to lallai ka jarraba wannan hadin maganin saurin kawowa ne guarantee insha Allah. Wanda baya iya dogon z...

  Indai baka dadewa kana jima'i to lallai ka jarraba wannan hadin maganin saurin kawowa ne guarantee insha Allah.




Wanda baya iya dogon zango a lokacin jima'i ma'ana wanda yake kawowa da wuri baya iya biyawa iyali bukatar jima'i yazo inda ya kamata insha Allah.


Domin yau wannan fa'ida da zamu baku fisabilillah indai saurin kawowa ne ka jarraba na tabbatar maka in Allah yaso zaka dena kawowa da wuri.


Domin wasu matsala ce ta sanyi wasu hawan jini wasu ciwon koda wasu karancin hormones wasu matsala ta maniy ce,to indai Matsala ce ta sanyi ko maniy insha Allah wannan zaka jarraba.


ABUBUWAN DA AKE SO


1. Wani sassaken itace ne ake cewa dashi kakkara.


2. Zuma



Sune kadai abubuwa d ake bukata:


Zaa samu wannan sassaken a dake shi yayi laushi a debi karamin chokali guda daya a samu zuma karamin kofi (1/4 liter) a hade a ciki sai a cakuda sosai a rika shan chokali 1 babba duk lokacin daya rage awa daya kafin a kusanci iyali.



Ka jarraba kaga ikon Allah yana rike maniy ya hana shi fita,yadda zaka samu dadewa ba tare daka kawo ba.



Allah yasa mu dace.



Domin bukatar hadadde 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist



SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 



Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo



Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments