Indai baka dadewa kana jima'i to lallai ka jarraba wannan hadin maganin saurin kawowa ne guarantee insha Allah. Wanda baya iya dogon za...
Indai baka dadewa kana jima'i to lallai ka jarraba wannan hadin maganin saurin kawowa ne guarantee insha Allah.
Wanda baya iya dogon zango a lokacin jima'i ma'ana wanda yake kawowa da wuri baya iya biyawa iyali bukatar jima'i yazo inda ya kamata insha Allah.
Domin yau wannan fa'ida da zamu baku fisabilillah indai saurin kawowa ne ka jarraba na tabbatar maka in Allah yaso zaka dena kawowa da wuri.
Domin wasu matsala ce ta sanyi wasu hawan jini wasu ciwon koda wasu karancin hormones wasu matsala ta maniy ce,to indai Matsala ce ta sanyi ko maniy insha Allah wannan zaka jarraba.
ABUBUWAN DA AKE SO
Hanya ta farko
1. Kankana
2. Madarar ruwa
3. Kanunfari
Yadda zaa hada a samu kankana kamar yanka 100 a yayyanka kanana sai a zuba madara ta ruwa rabin gwangwani a ciki a zuba kanunfari rabin karamin chokali a dama sosai,ko a zuba a blender a markade a juye a kofi asha awa daya kafin a kusanci iyali.
Hanya ta biyu
1. Wani sassaken itace ne ake cewa dashi kakkara.
2. Zuma
Sune kadai abubuwa d ake bukata:
Zaa samu wannan sassaken a dake shi yayi laushi a debi karamin chokali guda daya a samu zuma karamin kofi (1/4 liter) a hade a ciki sai a cakuda sosai a rika shan chokali 1 babba duk lokacin daya rage awa daya kafin a kusanci iyali.
Ka jarraba kaga ikon Allah yana rike maniy ya hana shi fita,yadda zaka samu dadewa ba tare daka kawo ba.
Allah yasa mu dace.
Domin bukatar hadadde 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments