DOMIN MAGANCE RAUNIN GABA DA KANKANCEWAR GABA SANADIYYAR SANYI KO ISTIM'NAI Duk mai fama da matsala da raunin gaba,indai ba jifa bane,...
DOMIN MAGANCE RAUNIN GABA DA KANKANCEWAR GABA SANADIYYAR SANYI KO ISTIM'NAI
Duk mai fama da matsala da raunin gaba,indai ba jifa bane,ko MASTURBATION (istim'na'i) yayi wannan lakani insha Allahu zaiyi mamaki matuka kuma zai rabu da matsalar sa
ZAA NEMI
1. garin Habbatussauda chokali 10
2. garin kusdul hindi chokali 10
3. garin haltit chokali 5
4. garin kanin fari chokali 10
5. garin hulba chokali 7.
Sai a hade waje guda,zaa rika diban chokali 1 babba ruwa kofi 2,sai a tafasa.
Bayan an sauke sai a kasa gida biyu asha kofi daya safe daya yamma,amma asa zuma kafin asha
ai haka tsawon sati 2.
Domin karin bayani ko neman maganin mu hadadde sai a kira mu a 08137482786 ko a OFFICE namu dake cikin jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @ maijalalaini islmic chamest.
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.
LIKE AND SHARE.
No comments