MAGANIN RASHIN KARFIN AZZAKARI DA RAUNIN JIKI. Dangane da rauni na jikin dan adam,ko yawan gajiya dakuma kasala da kuma rashin karfin Azzak...
MAGANIN RASHIN KARFIN AZZAKARI DA RAUNIN JIKI.
Dangane da rauni na jikin dan adam,ko yawan gajiya dakuma kasala da kuma rashin karfin Azzakari ga magani cikin sauki insha Allah
Hanyar itace:-
1. Zaa samo garin tafarnuwa.
2 . Habburrashad
3. bakdunas
sai a hadasu da zuma arika sha sau 2-3 arana har sati daya zaasami waraka insha Allah.
Dangane darauni nada namiji Zaa samo
garin tafarnuwa cokali 5
garin habbatisauda cokali 3
citta cokali daya
shanmmar cokali 2
zuma kofi 1
sai ahada waje daya arika shan cokali uku arana sau 2-3 zaaga abin mamaki insha Allah.
Duk maganin dakaga akawo wanda baka sanshiba to dazarar kaje wajan masu Islamic chemist kafada masu sunan sa insha zasu baka shi.
Daga maijalalaini Islamic chemist 08137482786
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments