Sabbin magunguna:

latest

Previous

MAGANIN HADDA DA YAWAN MANTUWA DA RIKE KARATU

 MAGANIN HADDA DA YAWAN MANTUWA DA RIKE KARATU. HANYAN DAZAA MAGANCE YAWAN MANTUWA. Duk wanda Allah madaukakin sarki yajarabce shi dawannan...

 MAGANIN HADDA DA YAWAN MANTUWA DA RIKE KARATU.




HANYAN DAZAA MAGANCE YAWAN MANTUWA.

Duk wanda Allah madaukakin sarki yajarabce shi dawannan matsala to ga mafita insha Allah.



1—Zaa samo kirfat(Cinnamon) sai arika tafasa cokali daya anasha koko arika tafasa rabin cokali dasafe asha,haka dayamma idan aka dage kan wannan zaarabu dawannan matsala.


2—Ko kuma asamo kamun(Cumin seed)sai atafasa cokali daya ahada da maul khal cokali daya asha amma kamun din kullum kofi daya zaasha insha Allah zaasami biyan bukata.


3—Ko arika hada Naa Naa(mint leaf)ana tafasawa dazuma anasha.


4—Ko asamo luban zakar arika tafasawa anasha insha Allah zaarabu dayawan mantuwa.


Amma idan ana zargin matsala din yanada nasaba da shaidanu domin shaidanu zasu iya haifar ma mutum dawannan matsala suma....... To sai asamo ruwan zamzam akaranta wadannan ayoyi fatiha, ayatul kursiyyu, amanarasulu, kulya ayuhal kafirun, kulhuwa, falaki, danasi, sai arika shan ruwan zamzam din anahsa fawa ajiki.

Idan kuma ana iya sai ahada da dubbu samawi, dakuma dubbu adri, wato shi alkurani, dakuma magungunan Muslinci wadanda nakawo.

Allah yasa mudace ameen.


Yazo maku wannan daga littafin dubbu nabawi, dakuma Attadawi bil aashab.


Wallahu a'alamu


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 

Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments