Sabbin magunguna:

latest

Previous

MAGANIN FITSARIN KWANCE NA MANYA HARDA YARA.

 MAGANIN FITSARIN KWANCE NA MANYA HARDA YARA. DON ANNABIN RAHMA IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SU ANFANA. Cutar fitsarin kwa...

 MAGANIN FITSARIN KWANCE NA MANYA HARDA YARA.



DON ANNABIN RAHMA IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SU ANFANA.


Cutar fitsarin kwance lalura ce wacce take damu wasu yan uwa,yayin da aka sani cewa yara ne suke yin wannan Sanadiyyar rashin wayo da hankali,amma a gefe guda zaka samu babba wanda yake da shekaru ya balaga amma bai dena fitsarin kwance ba.


Akwai matsaloli da yawa da suke haifar da wannan damuwa Musamman ga manya wadan da shekarun su suka kai lokacin denawa amma basu dena ba.


KADAN DAGA ABUBUWA DA SUKE JAWO FITSARIN KWANCE GA MANYA.


1. Matslar Cancer

2. Cutar fitsara(uti)

3. Toshewar wani sashe na hanyoyin mafitsara(A blockage or obstruction in your urinary tract)

4. Matslar Hormones

5. Wanda yake da karamar mafitsara.

6. Masu fama da ciwon suga wandan da basa under control.


Da dai sauran su.


HANYAR DA ZAA MAGANCE WANNAN MATSALA.


ZAA NEMO


1. Saiwar Gwanda

2. Gawayi

3. Sukari.


Zaa samu wadan nan abubuwa saiwar zaa wanke ta a debi daidai gwargwado,zaa samu gawayi mara yawa da sukari shima daidai misali.


Zaa hada da ruwa a jika da safe zuwa dare zaa rika tsiyayar rabin kofi ana sha bayan an tace.


Ana sha naa kara ruwa tsawon sati 2 insha Allah zaa samu waraka da yardar Allah.


Allah yasa mu dace.


Daga dan uwan ku drmaijalalaini domin karin bayani ko bukatar magani hadadde akan kowacce cuta 08137482786 09122434371 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist.


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.


KUYI SHARE DOMIN SAURAN YAN UWA SU AMFANA.

No comments