MAGANIN DATTIN MARA,AMOSANIN MARA. Dattin a mara ko amosani a mara yana da illa ga maza da mata,ga maza yana kawo rauni ka mazantakar su da...
MAGANIN DATTIN MARA,AMOSANIN MARA.
Dattin a mara ko amosani a mara yana da illa ga maza da mata,ga maza yana kawo rauni ka mazantakar su da hana su gamsar da abokan zaman su.
Ga mata kuma yana tasiri wajen rikicin Al'ada ciwon mara,dama wasu matsaloli waÉ—an da lokaci bazai barmu muyi cikakken bayani akan su ba,amma ga yadda zaa magance wannan matsala.
ABINDA ZAA NEMA
1. Kaninfari
2. Kurkum ( turmeric )
3. Albabunaj
YADDA ZA'A HADA:
Da farko zaa samu Albabunaj ,sannan kurkum wanda ya bushe sai kaninfari,amma kanin farin kadan ake bukata,zaa hade su waje guda sai a dake su duka su zama gari.
Kullum a rika diban chokali 1 ruwa kofi 2 a tafasa sosai bayan ya huce,sai a raba biyu asha kofi daya da safe daya da yamma.
Kullum har sati 1
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments