Maganin da zaka dade kana jima'i,yana maganin saurin kawowa karancin maniyy da karin Shaawa da karfin Azzakari Idan kana fama da matsa...
Maganin da zaka dade kana jima'i,yana maganin saurin kawowa karancin maniyy da karin Shaawa da karfin Azzakari
Idan kana fama da matsala ta Rashin dadewa a lokacin da kake kusantar iyali,ko kake da karancin shaawa ko karancin maniy,ko wanda idan ya kusanci iyali jikin sa zai mutu sai yayi kwana 2 bai sake jin Shaawa ba to insha Allah ga magani yazo maka cikin sauki.
Koda idan ka kawo maniy din daya fita bashi da yawa dan kadan ne,ko matsalar Rashin haihuwa Sanadiyyar karancin maniyy to insha Allah kayi wannan hadin zaka sha mamaki cikin ikon Allah a kankanin lokaci.
ABUBUWAN DA KAKE BUKATA.
1. Kwallon kankana
2. Garin Namijin goro
Ana samo wadan nan abubuwa guda 2 yadda zaai dasu abu ne mai sauki,da farko shi kwallon kankana zaka shanya ya bushe,suma Namijin goron haka bayan sun bushe zaka hade su ka dake su sosai.
Adadin da zaa hada.
Garin kwallon kankana chokali 5 haka,shi kuma garin Namijin goro chokali 8 a hade su waje daya,zaa rika diban cikin karamin chokali ana zubawa a cikin madara nono ko kunu asha awa daya da rabi kafin ka kusanci iyali tsawon sati 3.
Insha Allah indai kayi wannan kamar yadda akai bayani zaka sha mamaki kwarai a dan karamin lokacin,Allah yasa a dace.
Daga shafin maijalalaini Islamic chemist domin samun magungunan mu hadaddu 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments