Domin Kara karfin Idanu da magance ciwon ido kowanne. Kamar yadda wasu masana suka bayyana cewa karas yana Kara karfin Idanu, idan mutum Ya...
Domin Kara karfin Idanu da magance ciwon ido kowanne.
Kamar yadda wasu masana suka bayyana cewa karas yana Kara karfin Idanu, idan mutum Yana cinsa, ko yana shan ruwan sa, Hakane tabbas.
Amma abinda yafi karas aiki Tafuskar Kara karfin Idanu da Kuma gani wato shine ganyan Salak, yana taimakawa wajen saukaka matsalolin raunin gani.
Kamar yadda wasu masana suka bayyana cewa matsalar Idanu itama tana daya daga cikin matsalolin daake iya gadarsu daga iyaye. Kokuma idan aka sami tawaya na Oxygen Alokacin daaka haihuwar yaro.
Akan tafasa ganyen Salak bayan ansauke sai azuba maul wardi, bayan yahuce sai awanke Fuska.
Bayan haka cin abinci wanda yake dauke da cikakken Vitamin (A) da Kuma Vitamin (C) da fasfor, da Aion, kamar albasa, da Lansur, da karas, da Kuma Dabino, dukkan suna taimakawa inash Allah.
Bayan haka ganyan Salak yana taimakawa ga mazaje wajen saukaka masu matsalolin dake da alaka daga mara zuwa alaurar su, maana suna saukaka samun rauni ga mazaje,ana amfani dashi ta hanyar sanywa a abinci, ko cinsa atare da tumatur a abinci, ko zalla.
Bayan haka shafa Kwallin ismudi wanda aka hada da ruwan zam zam, aka shafa Alokacin kwanciya insha Allah yana saukaka matsalolin ciwon Idanu.
Wallahu a'alamu
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments