Sabbin magunguna:

latest

Previous

KUZO NA GAYA MUKU AMFANIN GANYEN GOBA GUDA (10) WANDA BAKU SANI BA FISABILILLAHI

 KUZO NA GAYA MUKU AMFANIN GANYEN GOBA GUDA (10) WANDA BAKU SANI BA FISABILILLAHI  AMMA IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA ...

 KUZO NA GAYA MUKU AMFANIN GANYEN GOBA GUDA (10) WANDA BAKU SANI BA FISABILILLAHI 




AMMA IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA


Ganyen Gwaiba ya kunshi tarin sunadai da masu yakar cututtuka iri-iri tare da inganta lafiya musamman a yayin da aka sarrafa kuma aka yi amfani da shi ta hanyoyin da suka dace


Ganyen dan itaciyar yana dauke da wasu muhimman sunadarai masu zaman maganin cututtuka musamman wadanda aka sani a wannan zamani.


Daga cikin sunadaran da ganyen gwaiba ya kunsa akwai; antioxidants, antibacterial da anti-inflammatory irin su polyphenols, carotenoids, flavonoids da kuma tannins dake da matukar bayar da tallafi wajen kawar da wasu cututtuka da dama.


Tasirai da wannan sunadarai suka kunsa tare da rawar da suke takawa wajen kiwatar lafiya sun hadar da;


1. Rage nauyin jiki

2. Tasiri ga cutar ciwon suga (diabetes)

3. Rage teba da daskararren maiko (Cholesterol)

4. Tsayar da amai da gudawa

5. Hana kamuwa da cutar nan ta hunhu da ake kira Bronchitis.

6. Waraka ga cututtukan hakori, makoshi da kuma dadashi.

7. Ciwon daji wato Kansa.

8. Habaka samar da ruwan maniyyi ga maza

9. Warkar da gulando.

10. Kawar da cutar fata musamman kyazbi.


YADDA AKE AMFANI DASHI 


Zaa samu ganyen masu kyau guda 5 a wanke sannan ya jajjaga sama sama a hada da ruwa liter 2 a dafa sosai,sannan a sauke a je a rika shan kofi 1 safe daya yamma har ya kare.


(Dr)Maijalalaini 08137482786


Wallahu a'alamm

Idan ka karanta ka amfana ka daurw ka turawa sauran yan uwa.

Domin shiga group namu 👇👇👇👇👇👇

Telegram

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu alaihi Wasallama salati


LIKE AND SHARE ➡️

No comments