Sabbin magunguna:

latest

Previous

Kalolin Azzakari guda 20 wanda ya kamata ku sani,domin sanin lafiyar ka kafin Aure.

  SHIN AZZAKARIN KA WANE KALA NE A CIKIN WADAN NAN SANNAN DAIDAI YAKE KO AKASIN HAKA?? Health line ta rawaito cewa akwai akalla kalolin Azza...

  SHIN AZZAKARIN KA WANE KALA NE A CIKIN WADAN NAN SANNAN DAIDAI YAKE KO AKASIN HAKA??




Health line ta rawaito cewa akwai akalla kalolin Azzakari guda 20,wanda kuma kowanne a ciki daidai yake bashi da matsala.



Kuma suka ce kowanne a ciki zaka iya gamsar da iyalin ka dashi,muddin kasan yadda ake kwanciyar aure dashi (kwanciyar jima'i)


Amma a wannan bayanin zamu kawo kadan daga cikin rabe rabin su saboda yan uwa suji dadin karantawa cikin sauki.


KA WASU DAGA CIKIN KALOLIN AZZAKARIN(PINEL TYPE)

1. Azzakari wanda ya kalli sama(Curve upward)ma'ana wanda yankan kaciyar sa idan ya mike yake kallon sama.



2. Azzakari wanda ya kalli kasa(Curve downward) ma'ana Azzakari wanda idan ya miki sai kaciyar da kalli kasa.


3. Azzakari wanda ya karkace ya kalli hagu(C-Shape) ma'ana wanda Azzakarin sa idan ya miki sai ya kalli dama,ko kuma ya kalli hagu.


4. Azzakari wanda yake a miki chak(Straight)wannan Azzakarin idan ya mike yana tsayawa ne kamar sanda,shi baiyi sama ko kasa ba kuma bai karkace ba.


5. Azzakarin da farkon sa babba ne amma karshen sa dan karami(Bigger base-with Narrow head)shi wannan Azzakarin daga farkon sa zaku ganshi da kauri da girma,amma idan ka kalli wajen yankan kaciya sai ka ganshi babu kauri.


6. Azzakarin da idan ya mike zaka ga farkon sa karami amma daga karshen sa wajen kaciya zaka ganshi babba(Narrow base with larger head



KU DANNA NAN 👇👇👇👇

Yadda zaka karawa Azzakarin ka girma


KARIN HASKE


A takaice wadan nan sune kalolin da zamu iya bayani a wannan sakon namu nayau insha Allah a bayani na gaba za muyi bayani akan yadda tsawo da girma Azzakari ya kamata ya kasance na daidai ko kankancewa.


Allah yasa mu dace.


Daga zauren maijalalaini.com


Alkalakin dan uwan ku drmaijalalaini.


Domin karin bayani 08137482786


Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati


LIKE AND SHARE

No comments