ILLOLIN SHAN TABA SIGARI WANDA YAKE HADDASAWA MASU SHAN TA Duk wanda yake fama da shan taba yana cikin barazanar kamuwa da wadan nan Cututt...
ILLOLIN SHAN TABA SIGARI WANDA YAKE HADDASAWA MASU SHAN TA
Duk wanda yake fama da shan taba yana cikin barazanar kamuwa da wadan nan Cututtuka.
1. Cancer huhu
2. Rashin haihuwa (Musamman bangaren mata)
3. Saurin kawowa
4. Ciwon Zuciya
5. Karuwa mataccen kitse a jiki(Bad cholesterol)
6. Barazanar kamuwa da Cancer Jini
7. Mutuwar hakora
8. Warin baki
9. Rauni ga garkuwar jiki.
10. Zubewar ciki ga mata.
Wadan ann sune kadan daga cikin illolin shan taba sigari.
Allah ya kare ku,masu sha kuma Allah ya yaye musu.
Ku turawa sauran yan uwa domin su amfana.
Drmaijalalaini 08137482786
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments