Maganin mikewar Azzakari saurin kawowa da dadewa ana jima'i Ina wadan da lokacin saduwa suke fama da Azzakarin su kafin ya mike,ina wa...
Maganin mikewar Azzakari saurin kawowa da dadewa ana jima'i
Ina wadan da lokacin saduwa suke fama da Azzakarin su kafin ya mike,ina wanda idan gaban ya mike ba wuya zai sake komawa ya kwanta,ina wanda da zarar ya kawo sai gaban ya koma ya noke.
Indai kana daga cikin masu irin wannan masala to insha Allah ga maganin da zaka hada daga gida kayi amfani dashi,domin hanya ce wacce jama'a da dama suka gwada kuma suka samu biyan bukata.
ABINDA ZAA NEMA
1. Kankana
2. Madarar ruwa
3. Kanunfari
Indai baka dadewa kana jima'i to lallai ka jarraba wannan hadin maganin saurin kawowa ne guarantee insha Allah.
Yadda zaa hada a samu kankana kamar yanka 100 a yayyanka kanana sai a zuba madara ta ruwa rabin gwangwani a ciki a zuba kanunfari rabin karamin chokali a dama sosai,ko a zuba a blender a markade a juye a kofi asha awa daya kafin a kusanci iyali.
WALLAHU A'ALAMU.
Domin samun magungunan mu hadaddu 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments