YA KAMATA KUSAN AMFANIN WANNAN GANYE MAI MUHIMMANCI GA LAFIYA WATO IKLIL JABAL (ROSEMARY) Amfanin Rosemary ajikin dan adam Amfanin Iklili j...
YA KAMATA KUSAN AMFANIN WANNAN GANYE MAI MUHIMMANCI GA LAFIYA WATO IKLIL JABAL (ROSEMARY)
Amfanin Rosemary ajikin dan adam
Amfanin Iklili jabal wanda ake cema
(Rosemary).
******************************************
Yakan yaki kwayoyin cuta, da kuma
viros,sannan yakan kawai da kwayoyin cuta na
rauni wanda wani lokacin kansa akamu da
cutar ciwon daji, ko taitanus.
Yana saukaka matsalar uwar hanji, kamar
kumburi, ko katsawar ciki.
Yana saukaaka yawan mura.
Yana magance ciwon mura mai sa ashatawa.
Yana magance matsalolin ciwon fata.
Yana yakan ciwon sanyi.
Yana magance matsalar nunfa shi
Yana magance radadin fitar jini alokacin
zuwan jinin Alana.
Yana magance radadin ciwon Kai .
Yana magance yawan damuwa.
Yana magance cutan malaria.
Yana bama jikin dan Adam, wato antioxidants.
Yana yakar cutukan kansa .
Yana magance mugayen mafalakai.
Yana magance yawan gajiya, da yawan kasala.
Yana da ruwan dayake taruwa acikin jiki.
Yana kara kaifin kwakwalwa, da basira.
Yana magance cutan Alzheimer's disease
problem, Wanda kesawa asami tabin
kwakwalwa, da kuma faduwa awasu lokuta.
Yana magance cutar azahamir Wanda ke
lalata jikin jikin dan adam.
Yana magance matsalolin mahaifah WA mata.
Yana magance ciwon gabbai.
Yana fitar da bawali yadda yakamata.
Yana fitar da jinin haila wa mata.
Yana magance bacteria disease
Yana magance ciwon zuciya.
Yana magance ciwon tari.
Yana bada kariya da kamuwa da cutan asama.
Yana karama garkuwar jiki karfi, wato boost
your immunity system.
Yana magance tukukin tasowar amai.
Yana saukaka matsalar rashin fitar bayan gida.
Yana magance matsalar sirkawar bawali.
Yana tsafatace hantar dan Adam daga
kwayoyin cuta.
Yana jinkirta bayyanar alamomin tsufa ajikin
dan Adam .
Yana magance warin jiki mummuna.
Yana sanya jinin dan Adam yarika zagayawa
cikin nishadi.
Yana magance ciwon Kai na gefe.
Allah kabamu dacewa amen.
WALLAHU A'ALAMU
Daga maijalalaini Islamic chemist 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments