Amfanin fitsarin rakumi wajen maganin cutar sida(hiv) maganin ciwon suga. Ko kunsan wannan mai ciwon sugar (Diabetes) Idan yasami nonon rak...
Amfanin fitsarin rakumi wajen maganin cutar sida(hiv) maganin ciwon suga.
Ko kunsan wannan mai ciwon sugar (Diabetes) Idan yasami nonon rakumi, kullum yasha kofi daya safe da yamma, idan kuma yasami magani mai inganci yana sha, to sai yarika shan rabin kofi da safe, Rabin kofi da yamma.
ko kunsan cewa acikin kwana kwanakin da basu wuce 15-20 zai sami gaggarumin sauki, wanda zai iya kwashe shekaru batare da ya tuna yanada da wannan matsalar ba.
Kokunsan cewa akwai wadanda daga wannan gwajin da sukayi hakan yasa suka zama masu sayar dashi wannan nonon rakumin.
Bayan wannan wani mai larurar cuta mai karya garkuwar Jiki, ya tabbatar man da cewa hada ruwan zogale da fitsarin rakumi yana saukaka wannan larura. Sannan shan khal tuffa DA daddare, kuma da kuma safe yana taimakawa ga masu fama da wannan matsala, domin yana Hana jiki yayi weak, ko ya raunana.
wannan wlh yafada minne bayan jarrabawa da yayi, sai dai akoda yaushe dacewa da samun waraka, ko biyan bukata wannan fa yana a hannun Allah, baya hannu na dani dakai dasu, don haka kada kabawa mutum magani kazama kana alfahri da maganin.
idan banda hakan to da duk Wanda yasha maganin bature akan kowacce cuta da ya warke, domin sai angwada magani, da kuma cuta anga cewa zaiyi magani, amma akarshe Allah yahana asami nasara idan baisoba.
Kuma da baarika samun warakaba akan magungunan muslunci, dana gargajiya ba, amma dayake abun yana a hannun sane mabuwayi, mai iko, sai kaga anyi wata da watanni a asibiti, hasalima baa gane cutarba, amma sai ansami waraka tahanyar amfani da magungunan muslunci.
Ubangiji Allah kabamu dacewa akoda yaushe Allahumma amen.
Wallahu a'alamu
©ZAUREN RAHAMANIYYA.
Maijalalaini Islamic chemist 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments