Amfanin citta guda Tara(9) ga lafiyar ku. Daga shafin maijalalaini Islamic chamest 08137482786 Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa d...
Amfanin citta guda Tara(9) ga lafiyar ku.
Daga shafin maijalalaini Islamic chamest 08137482786
Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana.
Citta na daga cikin abubuwan da ake iya amfani da shi wajen girkin abinci da kayan shaye-shaye kuma yanada sinadari mai kyau. Yanada kyau ayi amfani da shi wajen ko wani abinci domin taimakon lafiyar jii da kuma kare cututtula iri-iri. Amfanin citta 9 a jikin dan Adam Ga amfanonin citta :
1. Citta na taimakawa wajen kare sanyi da wasu cututtuka
2. Yana taimakawa wajen dauke zafin cuta ko ciwon a jiki
3. Citta na taimakawa wajen gudanar da yawan siga a jikin mutum
4. Citta na taimakawa wajen kawar da zafin kirji da zuciya
5. Citta na taimakawa wajen rage kiba da kuma kwantar da abinci
6. Bincike ya nuna cewa citta na taimakwa wajen kare cutan ‘Alzheimer’
7. Citta na habaka gudanar jini a jiki kuma yana kara karfi
8. Yana taimakwa wajen rage azabar cutan Asthma
9. Yana taimakwa wajen warkar da cutan daji.
Wallahu a'alamu
Maijalalaini Islamic chemist 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments