Sabbin magunguna:

latest

Previous

Amfanin Aduwa ga lafiya masu matukar muhimmanci wanda ya kamata kowa ya sani

 Amfanin Aduwa ga lafiyar mu. Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana.   Itacen Aduwa sanannen abu ne a kasar Hausawa musam...

 Amfanin Aduwa ga lafiyar mu.



Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana.

  Itacen Aduwa sanannen abu ne a kasar Hausawa musamman a karkara - Shi dai ‘ya’yan aduwa ana tsotsan sa ko kuma sha - Man shi da ‘ya’yan shi ana amfani dasu wajen magunguna da dama Itacen Aduwa itace ne dake fidda kwallaye masu matukar amfani a jikin mutum. 


 Aduwa ta yi matukar suna a kasar Hausawa musamman a karkara. Shi dai wannan ‘ya’yan aduwa tsotsansa akeyi ko kuma sha. Bayan sha da ake yi akan tatsi mai daga kwallan Aduwa. 

Ana kiranta da ‘Desert Date’ da turanci. Bincike ya nuna cewa tsoson kwallon,man dake cikin ‘ya’yan, sannan kuma ita kan ta itacen na da muhimmanci


 Ga amfanin Aduwa a jikin mutum kamar haka: 


1. Aduwa na kawar da cutar asma. 

2. Mai fama da atini da zawo zai samu sauki idan ya tsotsi Aduwa 

3. Aduwa na kawar da tsutsar ciki. 

4. Yana maganin ciwon shawara. 

5. Aduwa na maganin farfadiya. 

6. Man kwallon Aduwa na rage kiba a jiki, idan ana girka abinci da shi. 

7. Yana warkar da ciwo a jiki musamman idan ciwon ya zama gyambo. 

8. Man Aduwa na maganin sanyin kashi da kuraje. 

9. Yana kawar da kumburi. 

10. Yana kawar da matsalar yin fitsari da jini. 11. Man Aduwa na gyara fatar mutum da hana saurin tsufa. 


Wallahu a'alamu


Daga maijalalaini Islamic chemist 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments