Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin tsayawar nono da maganin gyaran nono.

GYARAN NONO YAR UWA Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki so gani...

GYARAN NONO YAR UWA




Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki so ganin su balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wanna hadin zaisa su ciko idan su yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau ki samu

waken soya ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama amma fa bada mai bahakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakijiyana kanshi to saiki sauke idan yasha iska ki daka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari.


to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana,wancan na waken soya sau daya kafin kici komai.


Shi kuma na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man ridi a nonon wannan hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu za suyi kyau suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau.


Allah yasa a dace.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 Telegram


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share.

No comments