Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin saurin kawowa da karfin Azzakari da kankancewar gaba.

MAGANIN KARIN KARFIN AZZAKARI DA HANA SAURIN KAWOWA. Wannan sirrin da zan baku babban sirri ne ga maza madan da suke fama da saurin kawowa k...

MAGANIN KARIN KARFIN AZZAKARI DA HANA SAURIN KAWOWA.




Wannan sirrin da zan baku babban sirri ne ga maza madan da suke fama da saurin kawowa ko raunin mazakuta,kamar wanda gaban sa baya tashi da wuri,ko wanda yake kwanciya da wuri da zarar tayi inzali.


Kuma wannan fa'ida tana magance matsalar sanyi na mara yana magance basir yana kuma kara ruwan maniy.


ABINDA ZAA NEMA.


1. Dabino guda 3

2. Rigas doka mai girmab dabino guda 2 


Zaa wanke ta sannan a rika hadawa da wannan Dabino ana taunawa a cinye,sau 1 zakai haka a rana kayi kwana 3 insha Allah zakai mamaki.


Domin yana kara yawan jinin dake shiga vikin Azzakari domin bashi karfi,da hana shi kwanciya da wuri,yana kuma kara maniyy ga wadan da keda rashin shaawa.


Domin samun rigas dok contact me 08137482786 whatapp

Za kuma a iya samun ta wajen masu maganin gargajiya


Allah yasa mu dace


Daga dan uwan ku drmaijalalaini 08137482786

Domin shiga group namu 👉👉TELEGRAM


Subscribe to our YouTube channel 👉👉👉

Domin karin bayani ko bukatar magani hadadde muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist


Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.


SHARE.

No comments