Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin sanyin kashi da ciwon gabobi da ciwon jijiya

MAGANIN SANYI KASHI CIWON GABOBI DA SANYIN JIJIYA. Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana Maijalalaini Islamic chemist kan...

MAGANIN SANYI KASHI CIWON GABOBI DA SANYIN JIJIYA.




Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana


Maijalalaini Islamic chemist kano 08137482786 


Duk wanda yake fama da ciwon jiki ko sanyin kashi,mo rikewar jijiya ko buguwa insha Allah ya shafa wannan zai samu waraka.


Koda tsohuwa ce a gida take yawan ciwon jiki ko take zama da tashi da kyar a hada ta rika shafawa..


Zaa samu


1. Man habbatussauda


2. Man tafarnuwa


3. Man Na'a Na'a


Zaa hade su waje daya sai a tufa fatiha kaba 7 a ciki a rika shafe duk inda yake ciwo ko kumburi ko rikewa da niyyar Allah ya yayi damuwar.


Sati 2 zaa samu waraka da yardar Allah.


Allah yasa mu dace.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist 

EMAIL: drmaijalalaini 

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist 

WhatsApp: 08137482786 


Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 Telegram


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share..

No comments