ANFANIN SHAN SHAYIN TAZARGADE DA KANINFARI. Ka daure kayi share domin Al'umma su amfana. Shekaru da dama ana amfani da Tazargade wajen m...
ANFANIN SHAN SHAYIN TAZARGADE DA KANINFARI.
Ka daure kayi share domin Al'umma su amfana.
Shekaru da dama ana amfani da Tazargade wajen magance manyan cutukan da suke damun Al'umma saboda tana da sindarai wadan da suke kace cutuka da dama a jikin mutum cikin kankanin lokaci.
Kadan daga amfanin shayin Tazargade da kaninfari.
1. Magance ciwon kai
2. Magance zazzabin maleria
3. Magance bacin ciki
4. Magance zafin zuciya.
5. Magance infection
6. Magance raunin mazakuta.
7. Karfafa garkuwar jiki.
Da sauran su.
Yadda zaa hada shayin shine.
Zaka samo garin Tazargade teaspoon daya kaninfari rabin teaspoon a hade da ruwa kofi 2 a dafa,zaa iya saka sukari kadan ko zuma a ciki.
A rana 2 a sha kofi 1 safe 1 yamma kamar kwana 7 insha Allah.
WALLAHU A'ALAM.
Domin shiga group namu 👇
Saga dan uwan ku drmaijalalaini 08137482786 domin karin bayani ko bukatar magani hadadde muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist.
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.
Share.
No comments