Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin harbin maciji ko kunama fisabilillah

 MAGANIN KUNAMA KO MACIJI ********************************* IDAN KA KARANTA KA DAURE KA TURA ZUWA YAN UWA DOMIN SU AMFANA(BANDA MUGUNTA🙏) A...

 MAGANIN KUNAMA KO MACIJI

*********************************



IDAN KA KARANTA KA DAURE KA TURA ZUWA YAN UWA DOMIN SU AMFANA(BANDA MUGUNTA🙏)


Allah ya tsare Ya kuma Karemu, Duk Wanda kunama ta harba ga Magani daga bakin da bai Qarya.


Wata rana kunama ta harbi Manzon Allah (saww) a masallaci sai ya ce, “Yanzun nan har Annabin Allah Kunama ba ta qyale shi ba! sai ya ce a kawo masa ruwa. 


Sai ya karanta QUL YA AYYUHAL KAFIRUN ya zuba gishiri ya zuba a qafarsa. nan take Harbin kunamar Ya fadi. (A duba a Tufatun zaqarin na Shawkani)


Haka Kuma Annabi (saww) Yace Wanda ya karanta wannan Addu'ar da yamma sau 3 "A'UZUBIKALIMATILLAHIT TAMATIN MIN SHAYRI MA HALAQA" to dafin wani Abu mai cizo bazai cutar dashi ba.


Suhailu Yace; Iyalina Sun iyata suna karantata Kullum, Rannan wata Kunama ta harbi wata yarinya daga cikin iyalin nawa amma Sam bata ji ciwon komai ba. (Muslim).


Ya Allah Ka Karemu daga duk wani Abu mai cutarwa.


Abins sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.


LIKE AND SHARE ➡️.

No comments