Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin da zaka shafa domin magance saurin kawowa da kankancewar gana Sanadiyyar istim'nai

 Maganin hana saurin kawowa Sanadiyyar aikata istim'nai ko wata matsala daban. Ba komai ne da masana lafiya na zamani idan basu tabbatar...

 Maganin hana saurin kawowa Sanadiyyar aikata istim'nai ko wata matsala daban.




Ba komai ne da masana lafiya na zamani idan basu tabbatar dashi ba yake zama karya,amma yawancin masu wannan matsala suna samun ta Sanadiyyar aikawa istim'nai Musamman wadan da suka jimai kuma suke yinsa da gaggawa.


Amma wannan kamar yadda na fada masana kiyon lafiya na zamani basu gasgatar ba,amma yafi yawan masu matsakar da muka zanta dasu sun tabbatar mana da cewa suna aikata istim'nai.


Amma koma meke jawo wannan matsalar insha Allah ayi amfani da wannan magani domin samun waraka 


ABINDA ZAA NEMA



1. Man Na'a Na'a
2. Man hulba
3. Man kanfanin


Zaa hade su waje daya zaa rika shafe iya yankan Azzkari (saman kaciya)minti na tsawon wata 2 kullum sai a wanke.


Insha Allah adau lokaci ana yin hakan zaa dace .

Wallahu a'alamu

Daga dan uwan ku drmaijalalaini 08137482786
Domin karin bayani ko bukatar magani hadadde muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

SHARE.

No comments