Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin ciwon hakori ko wanda yayi rami cikin sauki fisabilillah

 MAGANIN KOWANNE IRIN CIWON HAKORI. Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana. Duk wanda yake fama da lalura ta hakori,wanda ...

 MAGANIN KOWANNE IRIN CIWON HAKORI.




Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana.


Duk wanda yake fama da lalura ta hakori,wanda hakorin yake ramin ko yake karyewa,ko wanda hakorin nasa yake jini ko rawa yayi kokari ya jarraba wannan magani.


Yana fitar da amosani da dattin hakori koda irin hakorin yayi ja,ko sukai duhu insha Allah duk zaka rabu da wannan matsala.


ABINDA ZAA NEMA


1. Saiwar Rogo

2. Jar kanwa.


Zaa dafa wannan saiwar da jar kanwa kadan,wannan ruwan dashi zaka rika wanke baki dashi sau 1 a rana.


Haka zuwa kwana 7 insha Allah dukkan ciwon da hakorin yake maka zaka samu waraka kuma zaka sauki.


Allah yasa mu dace.


Domin shiga group na Telegram 

👇

Telegram

Daga dan uwan ku drmaijalalaini domin karin bayani ko bukatar magani hadadde 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist.


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.


Share

No comments