Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin amosanin kai karyewar gashi da gyaran gashi maza da mata

DUK WANDA YAKE FAMA DA MATSALAR AMOSANI NA KAI GA MAGANI FISABILILLAH Matsalar amosani ba iya mata take tabawa ba hatta da maza ma akwai mas...

DUK WANDA YAKE FAMA DA MATSALAR AMOSANI NA KAI GA MAGANI FISABILILLAH




Matsalar amosani ba iya mata take tabawa ba hatta da maza ma akwai masu fama da wannan lalura,kuma tana iya kama yaro ko babba.


ALAMOMIN AMOSANIN KAI.


1. kaikayin kai

2. Fitar farin gari ko kura a akai

3. Zubewar kashi

4. Kaikayin idanu

5. Ciwon kai.


Da sauran su dai


Abinda zaa nema domin magance wannan matsala cikin sauki shin:-


Yayan hulba! Zaa samu kamar chokali 2 haka sai a dafa da ruwa kofi 1 zaa dafa sosai,sai a bari ya huce a rika zubawa akai ana wankewa.


Amma idan Namiji ne ana so yayi aski,mace kuma zata warware kitso ne,sai a rika wanke kai dashi sau 2 a rana,ana so a wanke da dumi ruwan,ayi kamar sati 1 insha Allah zaa dace.


Domin shiga group na Telegram 👇👇👇 Telegram


Daga zauren maijalalaini.com

Dan uwan ku drmaijalalaini 08137482786

Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist


Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.


SHARE🙏🙏

No comments