SAHIHIN MAGANIN ULCER CIKIN SAUKI INSHA ALLAH. DON ANNABIN RAHMA IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SU ANFANA. Ina yan uwa masu ...
SAHIHIN MAGANIN ULCER CIKIN SAUKI INSHA ALLAH.
DON ANNABIN RAHMA IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SU ANFANA.
Ina yan uwa masu fama da matsala ta cutar ulcer Gyanbon ciki wadan da take hana sakat ko wanda take hanawa cin wasu abubuwa ga wata fa'ida wacce insha Allah indai akai amfani da ita zaa samu waraka cikin kankanin lokaci.
Ulcer tana fauwa ne a cikin cikin mutum kuma rauni ne da yake faruwa a ciki wanda yake haddasa matsalololi daya a tattare da mutum.
Ulcer tana faruwa a lokacin da karamin rufin dake kari ciki daga sinadaren dake narka abinci karfin sa ya ragu,hakan zai bada dama ga sinadaren su rika cin gyallen rufin dake cikin ciki,wanda wannan shi ake kira da Ulcer.
NAU'IKAN WANNAN CUTA SUN HADAR DA:
Peptic ulcers
Gastric ulcers
Stomach ulcers
ABUNUWAN DA ZAA NEMA DOMIN MAGANCE WANNAN MATSALA:
1. Ayaba guda 3
2. Garin habbatussauda
YADDA ZAA HADA SU;
Da farko zaka samu Yaba masu dan girma guda 3 sai a bare a rika dangwalar Garin habbatussauda din nan ana ci ahaka har a cinye guda ukun,kuma ana ci ne da safe kafin a karya.
Zaai wannan hadi ne na tsawon sati 2 insha Allah zaa ga abin mamaki kwarai da yardar Allah.
Allah ya bada saa yasa a dace
Domin shiga group 👇👇
https://t.me/+Q6DAL6WHKhhrxxZo
Daga dan uwan ku drmaijalalaini domin karin bayani ko bukatar magani hadadde 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
LIKE AND SHARE
No comments