Maganin Karfin maza kankancewar gaba da saurin kawowa Duk wanda yake bukatar karfin gaba da dadewa wajen jima'i ga magani cikin sauki d...
Maganin Karfin maza kankancewar gaba da saurin kawowa
Duk wanda yake bukatar karfin gaba da dadewa wajen jima'i ga magani cikin sauki domin wannan magani ne na musamman, yana wanke mara kuma yana magance sanyin mace.
Maijalalaini.com
Ko da mata 4 ne, idan kuka gwada wannan fa'idar, za ku ba su mamaki sosai.
Abubuwan farko da za a nema su ne:
1. Garin Namijin goro
2. Garin Kanunfari
3. Garin Kimba
Yadda ake hadawa shine:
Da farko za'a samu garin goro cokali 4 manya da kanunfari cokali 3 da garin kimba cokali 2 da rabi a hada su waje daya.
Yadda ake sha:
Ana samun karamin cokali teaspoon a zuba a cikin madara ko nono, sai a juye sosai, sannan a asha idan ya rage saura awa daya kafin a kwanta da iyali.
Maijalalaini.com
Wannan hadin zai dauki tsawon kwana 10 zuwa sati 2, amma insha Allah idan aka hada shi za'a sha mamaki sosai.
Allah yasa mu dace.
Sai Maijalalaini Islamic chemist Kano 08137482786
Domin neman hadaddun magunguna kira 08088863000, muna neman kasuwar kofar ruwa a tashar @maijalaini islamic chemist.
Yana da kyau a yi sadaka ga Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama.
Share9
No comments