MAGANIN BASIR KOWANNE IRI MATSALAR BASIR MAI TSIRO DA FITAR BAYA Basir wanda ake kira da (Pile) ko Hemorrhoids a turance su ne kumburin j...
MATSALAR BASIR MAI TSIRO DA FITAR BAYA
Basir wanda ake kira da (Pile) ko Hemorrhoids a turance su ne kumburin jijiyoyin da ke kusa da dubura ko a duburar.
Basur na iya zama na ciki ko na waje (internal and external Hemorrhoids)Ciwon basur na ciki yana fitowa a cikin dubura, shi kuma Basur na waje yana fitowa a waje da dubura wanda ake ciwa basir mai fitar baya.
Akwai Alamomi da mutum zai gane yana dauke da basur sune kamar haka:-
1. Jin zafi a cik ko wajen dubura
2. Ganin jini haka kawai,ko wajen yin bayan gari
3. Kaikayin dubura
4. Yawan jin zafi a cikin hanji
5. Zama da kyar
Dadai sauran su.
Hanyar da zaabi domin magance wannan matsala ta basir.
Abinda zaa nema
1. Sennamaki
2. Tsammani
3. Zuburudo (Subo)
Yadda ake hadawa.
Da farko za'a samu garin Sanamaki a samu a Islamic chemist sai a samu rabin chokali kadan sai a samu tsaba 2 na samiya sai a samu zubo guda 10 sai a hada a tukunya a zuba manyan kofi guda 2 na ruwa.
Za a dafa sosai bayan an sauke, sai a tace a zuba a cikin mazubi mai kyau a ajiye. Za a sha rabin kofi, ko karamin kofi da safe bayan an karya da daddare kafin a kwanta barci.
Haka zai kasance har tsawon sati 2 insha Allahu zaa samu lafiya.
Allah yasa a dace
Na gode.
Daga Maijalalaini Islamic Chemist Kano 08137482786, ga bukatar magungunan hada magunguna muna neman kasuwar kofar ruwa a tashar Kwa @maijalalaini Islamic Chemist 08088863000.
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.
Ayi sharing ga yan uwa domin su amfana..
No comments