Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin tsutsar ciki cikin sauki fisabilillah

Maganin tsutsar ciki cikin sauki fisabilillah  IDAN KA KARANTA, TURANCI SAURAN ABOKAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA.  Rubuta maijalalaini tv 0813...

Maganin tsutsar ciki cikin sauki fisabilillah 





IDAN KA KARANTA, TURANCI SAURAN ABOKAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA.



 Rubuta maijalalaini tv 08137482786



 Alhamdulillah bayananmu na yau insha Allahu sun hada da masu fama da ciwon ciki, insha Allahu zamu yi bayanin maganin ta, kuma da yardar Allah zaka rabu da ita ba tare da an kashe ko sisi ba.



 ABINDA ZAA NEMA 

 1. Mau khal

 2. Man Habbatussauda.



 YADDA AKE HADAWA

 Zaki samu ruwan khal chokali guda 1 sai azuba man habbatussauda rabin cokali a fata zaa rika yin haka sau uku a rana tsawon kwana 11 insha Allahu za'a kawar da wannan cuta.



 JAN HANKALI.

 Sai dai banda masu ciwon Ulcer.

 Maijalaini 08137482786



 Yana da kyau a yi sadaka ga Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam



 LIKE DA SHARE.

No comments