Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin karin girman Azzakari cikin sauki a gida

Maganin karin girma tsawo da kaurin Azzakari. Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana ‘Mafi yawan mazaje suna bukatar ganin...

Maganin karin girma tsawo da kaurin Azzakari.



Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana


‘Mafi yawan mazaje suna bukatar ganin Azzakarin su yakai girman inchi bakwai da rabi (7.5)’


Wadanda suke da lalurar kankantar azzakari a kullum suna ganin cewa kwayoyi sune kadai abinda zai iya taimaka musu. abinda basu sani ba shine, akwai hanyoyi na asali da zasu taimaka masa wajen samun irin girman azzakarin da yake bukata. wato daga inchi biyar (5) zuwa inchi bakwai da rabi (7.5). zamu yi duba zuwa abinci kala biyar daka iya kara maka girman azzakarinka.


KU KARANTA.......MAGANIN KARFIN GABA DA DADEWA ANA JIMA'I


Albasa : 🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅🧅


Bincike ya nuna cewa, albasa tana taimakawa sosai wajen hankada jini zuwa sassan jiki daban daban da kuma cikin zuciya. Sannan cin albasa yana hana jini dankarewa a waje daya, ma’ana tana tsinka jini, wanda hakan yana saka jini kewaya ko ina a jiki cikin sauki. wanda shigar jini cikin azzakari akai akai yana matukar taimakawa wajen kara masa girma.


Ayaba 🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌


: Harsashen masana ya tabbatar da cewa masu ingantacciyar lafiyar zuciya suna da dama ta kara girman azzakarinsu cikin sauki. Ayaba na dauke da sinadarin potassium wanda ke bada kariya ga cututtuka da suka shafi jijiyoyin jini. sannan tana rage yawan sinadarin sodium dake jikin mutum wanda yana cutar wa ajikin mutum. sannan har ilau tana inganta zagayawar jini a jikin dan adam.


KU KARANTA......MAGANIN DA ZAKAI JIMA'I SAU 3 A DARE BAKA GAJI BA


 ingantacciyar lafiyar zuciya da kuma kyakkyawan yanayi na zagayawar jini a jiki shike taimakawa wajen samar da babban azzakari ga mutum.


Alayyaho : 🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬🥬


 Wannan ganye daya samo asali daga yankin tekun fasha halittaccen abinci ne dake kara girman azzakari. Wato yana tattare da sinadarin Magnesium, wanda ke inganta zagayawar jini cikin jijiyoyin azzakari. cin alayyaho akan kari zai bada gudunmawa sosai wajen kara girman azzakari.


Kifi :🐳🐋🐬🐳🐬🐋🐳🐬🐳🐬🐋🐬🐋🐬


 Kamar yadda muka ambanta a batun albasa, duk abincin da ke iya taimakawa wajen zagayawar jini a jiki, lallai yana da kyau wajen taimakon kara girman azzakari. wannan kalar kifi na (salmon) dake kunshe da sinadarin omega-3 wanda ke tsinka jini. yana da matukar amfani wajen kara girma da kauri na azzakari.


KU KARANTA.......YADDA ZAKA GANE MACE HARIJA,WACCE BATA GAJIYA LOKACIN JIMA'I


Kankana : .🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍉


kankana na dauke da wani sinadari na citrulline wanda ke kara girman azzakari. lokacin da aka sha kankana tana samar da sinadarin L-arginine wanda ke bada sinadarin nitric oxide, aikin sa shine yawan hankada jini cikin azzakari. yawaita cin kankana kan agaza wa mazaje wajen kara girman mazakuta.


Copyright BY: Maijalalaini Islamic chemist  


FACEBOOK GROUP: Maijalalaini Islamic chemist


EMAIL: imaijalalaini@gmail.com


FACEBOOK PAGE LIKE: Maijalalaini Islamic chemist


WhatsApp: 08137482786


Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati


Share 🙏. 

1 comment