Sahihin maganin ulcer mai saukin hadawa insha Allah Cutar Ulcer shine samuwar kurji ko gyambo acikin daya daga cikin bangarorin hanjin mutu...
Sahihin maganin ulcer mai saukin hadawa insha Allah
Cutar Ulcer shine samuwar kurji ko gyambo acikin daya daga cikin bangarorin hanjin mutum,
Maganin basir kowanne iri fisabilillah
Sababin haka kuwa shine.
1 Damuwa irinta rayuwa.
2 (Gastro intestine) wato yayin da sunadaran da suke diga a cikin hanji don narkewar abinci sukayiwa, suna iya samarda Ulcer.
3 Amfani da tukwane ko kwanukan alminium wayan da ake wankes u da soson karfe, wato birbishin aluminium din dake makalewa ajikin kwanon, shima yana kawo Ulcer.
Amfanin ganyen shuwaka ga lafiya
4 Wani likita yana cewa, abinda ake kankarewa ajikin recherge card yana kawo Ulcer idan akaci abinci batare da an wanke hannuba.
5 Yawan amfanida abinci ko abinsha mai tsananin sanyi ko zafi.
6 Rashin tsabtace abinci ko abinsha, domin akwai wasu kwayoyin halittu kanana wayanda suke iya rayuwa ajikin mutum kuma har suyi tasiri a hanjinsa.
Manzon ALLAH S.A.W yana cewa Tsabta tana cikin Imani!!!
Maganin da ake dadewa ana jima'i
Maganin Ulcer mafi shahara da tasiri da yaduwa acikin littattfan likitancin musulunci suka ambata shine.
Ana hada Zuma (Honey) da garin Habbatus Saudah (Negela Sativa) da garin bawon Rumman (Pomgrenate) sai a hadasu a guri guda arika shan cokali 2 sau 3 a kullum.
Idan Ulcer din takai nau'i na karshe daga nau'ukan Ulcer wato (Papetic Ulcer) ana gane wannan nau'i ne yayinda akayi gyatsa sai aji warin jini.
Allah yasa mu dace.
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.
No comments