Maganin karin girman Azzakari tsawo da kauri cikin sauki Wanda yake da gajere ko karamin Azzakari, ko mai son kara girman Azzakarin sa ga ma...
Maganin karin girman Azzakari tsawo da kauri cikin sauki
Wanda yake da gajere ko karamin Azzakari, ko mai son kara girman Azzakarin sa ga magani, fisabilillah.
Amma kamar yadda na ce, tsayi ba shine abin da ke gamsar da mace ba, iya wasa da da salo wajen kwanciya shine abinda yafi saurin gamsar da mace.
Amma ga masu bukatar kara girma, tsayi ko kauri, maganin in sha Allahu ya dace.
Zaa nemi
1. Albasa Babba guda
2. tafarnuwa sili 5
3. Ruwa karamin kofi
4. Rabin karamin kofi na zuma.
Za a hada albasa da tafarnuwa tare da ruwa kadan a markade sosai a zuba a kofi sai a zuba zuma a hada su sosai.
Za a sha babban chokali 2 da safe, 2 da daddare har tsawon wata guda idan ana son ganin sakamako mai kyau.
Kuma yana karfafa Azzakari, da hana saurin haihuwa da kuma kara maniyyi.
Allah yasa mu dace
Daga shafin maijalalaini.com
Daga dan uwanku drmaijalalaini
Saboda bukatar magungunan hada magunguna muna neman kasuwar kofar ruwa a tashar Kwai @maijalalaini islamic chemist 08137482786
Yana da kyau a yi sadaka ga Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Sallah.
Share 🙏🙏
No comments