Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin karfin Azzakari saurin kawowa da kankancewar gaba

Maganin saurin kawowa da kankancewar gaba. Maganin rashin karfin gaba da saurin kawowa da magance sanyin mara. Daga maijalalaini Islamic che...

Maganin saurin kawowa da kankancewar gaba.



Maganin rashin karfin gaba da saurin kawowa da magance sanyin mara.

Daga maijalalaini Islamic chemist Kano 08137482786
Email imaijalalaini@gmail.com

Duk wanda yake fama da wannan matsala ta rashin dogon zango ko saurin kawowa yayi kokari yayi wannan hadin.

Zaka samu itacen rigas doka,zaka samu itacen dan kamaru,zaka samu saiwar kizaki zaka hade su wane daya amma ana so a daka su ne,idan danye ne ka samu ba matsala sai a rika dafawa.


Idan bushashshe ne zaka hade su waje daya daidai gwargwado kowanne,amma dan kamaru ya zama kwata din adadin su(rabin rabin adadin su) sai a dake su a rika shan rabin karamin chokali (teaspoon ana zubawa a ruwan shayi ba madara sau 2 a rana amma a tabbata anci abinci kafin asha na tsawon kwana 10.


Idan kuma danye ka samu ana dafawa ne a rika shan karamin kofi sau 2 a rana shima na kwana 10.


Banda yara,banda mara aure.


Allah yasa mu dace.
Domin shiga group namu na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo


Domin bukatar hadadde 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist.


Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.


Like and share.

No comments