Shayin da yake zazzagar da sanyin mara komai tsananin sa insha Allah maza da mata Komai tsananin sanyin mara asha wannan shayin Wanda yake ...
Shayin da yake zazzagar da sanyin mara komai tsananin sa insha Allah maza da mata
Komai tsananin sanyin mara asha wannan shayin
Wanda yake fama da matsala ta sanyin mara mace ko namiji duk tsananin ya yayi kokari ya hada wannan shayi ya rika sha.
Domin magance wannan matsalar sai a Nemo
1. Ganyen Iklil jabal (Rosemary)
2. Ganyen zaitun (Olive leaf).
Kowanne baa dakawa zaa hade su waje daya sai a rika diban babban chokali 1 ana zuwa a ruwan zafi tafasashe sai a barshi minti 10 sannan a tace ashe da safe kafin a karya.
Wannan ba karamin hadi bane yana magance bacterial infection yana taimakawa masu Diabetes da masu kidney problem yana karfafa jiki da zuciya.
Wallahu a'alamu
Saga san uwan ku drmaijalalaini 08137482786 domin karin bayani ko bukatar magani hadadde akan kowacce cuta muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.
Share.
Shi wannan kayan shayin kuna da irin sa a wajan ku
ReplyDeleteAslm Alaikum Dan Allah inna Neman taimako na maganin diabetics
ReplyDelete