Maganin majinar kirji da yawan tari. Wanda yake fama da matsala ta kuraje a makoshi ko ciwon wuya ko majinar kirki koda yawan tari ne insha ...
Wanda yake fama da matsala ta kuraje a makoshi ko ciwon wuya ko majinar kirki koda yawan tari ne insha Allah ga maganin cikin dauki fisabilillah.
Zaa nemo.
1. Zuma karamin kofi
2. Mau khal(vinegar)
3. Man tafarnuwa
4. Garin Na'a Na'a
Yadda zaa had
Zaa samu zuma karamin kofi mau khal chokali 10 man tafarnuwa chokali 5,garin Na'a Na'a chokali 1 karami zaa hade su waje daya.
Zaa rika shan chokali daya idan an karya da safe sannan da dare insha Allah zaa samu waraka.
Allah yasa.mu dace.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786
Domin shiga group na Telegram 👇👇👇👇 https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati
Share.
No comments