Sabbin magunguna:

latest

Previous

Maganin kankancewar Azzakari da karin girman gaba da saurin kawowa cikin sauki

Maganin kankancewar gaba da karfin maza da saurin inzali  Daga dan uwan ku drmaijalalaini 08137482786 Indai kana so ka samu karfin Azzakari ...

Maganin kankancewar gaba da karfin maza da saurin inzali 




Daga dan uwan ku drmaijalalaini 08137482786


Indai kana so ka samu karfin Azzakari da magance matsalar saurin kawowa to insha Allah kazo inda ya dace,kuma ana samun wannan magani ne daga itatuwa da saiwoyi na ainihi domin samun waraka mai dorewa.


Abubuwan da zaa hada 



1. Ganyen kuka danye guda 10,ka shanya a inuwa sai ya bushe.

2. Masoro babban chokali 2

3. Kaninfari babban chokali 1

4. Garin citta karamin chokali.

5. Kimba manya guda 5



Ka hade su duka a dake su a tankade sosai,zaka rika shan karamin chokali (teaspoon) a cikin nono ko madara ta ruwa ko kunu sau 1 a rana da dare.

Awa daya kafin aje sauke nauyi, insha Allah a ranar daka sha uwar gida sai tayi maka waka.



Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.



Domin bukatar hadadde 08137482786.



Share🙏

No comments